Sharif Lawal
8228 articles published since 17 Fab 2023
8228 articles published since 17 Fab 2023
Gwamnan jihar Osun Ademola Nuruddeen Jackson Adeleke, na shirin samar da motocin hawa da rage ranakun zuwa aiki a jihar domin rage raɗaɗin cire tallafin mai.
Likitin jijiya na farko a jihar Bauchi, Farfesa Abdu Ibrahim, ya koma ga mahaliccinsa bayan ya yi fama da dogon rashin lafiyan wanda ya ƙi ci ya ƙi cinyewa.
Wani magidanci ya yi kansa karatun ta natsu inda ya saki ɗaya daga cikin matamsa sannan ya tura ɗayar zuwa gida saboda halin matsin tattalin arziƙin da ake ciki
Ƙasurgumin shugaban ƴan bindiga Bello Turji ya sako mutum 20 da yaransa suka yi garkuwa da su a jihar Zamfara. Ya kuma yi alƙawarin sako ƙarin wasu mutanen.
Wata unguwar zoma Adams Fatimata mai aiki a wani asibitin gunduma a ƙasar Gahana, ta taimakawa wata mata mai juna biyu ta haihu a cikin mota ana cikin gudu.
Tafiyar Shugaban ƙasa Bola Tinubu zuwa ƙasar waje kwanaki kaɗan bayan hawa mulki, ya ɗora ne daga al'adar da shugabannin ƙasar nan tun daga 1999 su ke da ita.
Wata babbar kotun tarayya mai zamanta a birnin tarayya Abuja, ta dakatar da gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, daga sake cafke Doguwa bisa zargin kisan kai.
Wasu daga cikin ƴan kasuwar da rusau ɗin Abba Gida-Gida ya ritsa da su, sun yi Sallar nafila domin neman samun ɗauki daga wajen Allah kan halin da su ke ciki.
Wata ƙungiyar Fulani makiyaya ta nemi Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, da ya riƙa tunawa da Fulani a cikin gwamnatinsa , inda ta buƙaci a riƙa basu tallafi.
Sharif Lawal
Samu kari