Sharif Lawal
8047 articles published since 17 Fab 2023
8047 articles published since 17 Fab 2023
Fitaccen jarumin Nollywood, Taiwo Hassan, wanda aka fi sani da Ogogo, ya rasu bayan fama da rashin lafiya, lamarin da ya jefa masana’antar cikin jimami.
Rikici ya barke tsakanin kungiyoyin Boko Haram da ISWAP a Dajin Sambisa, inda aka ruwaito kashe mayaka da kuma mika wuya da wasu ‘yan JAS suka yi.
Shugaban Iran Masoud Pezeshkian ya amince cewa al’ummar kasar na fuskantar matsaloli da dama yayin da Amurka ke kara tsaurara takunkuman tattalin arziki.
Kungiyar kare hakkin Musulmi (MURIC) ta bukaci Ministan tsaro, Janar Christopher Musa (mai ritaya) ya yi murabus daga mukaminsa idan ya gaza magance.
Fiye da malaman addinin Musulunci 500 daga sassan Najeriya sun bayyana goyon bayansu ga Shugaba Bola Tinubu domin sake tsayawa takarar shugaban kasa a 2027.
Gwamnan Katsina Dikko Umaru Radda ya ce APC za ta nemi wa’adin mulki na biyu ne bisa ayyukan da gwamnatinsa ta gudanar, ba sabbin alkawuran zabe ba.
Babban hadimi ga Gwamnan Edo, Monday Okpebholo, kan kafafen sada zumunta, Kassy Chukwu, ya nemi afuwar Davido da al’ummar jihar kan kalaman da ya yi a baya.
Tsohon gwamnan Gombe, Sanara Danjuma Goje, ya musanta ficewa daga APC duk da rashin bayyana sunansa a jerin hukumar INEC na ‘yan takarar zaben 2027.
Shugaban jam'yyar APC na Ijumu a Kogi, Oyewole Mayowa Solomon, ya rasu bayan ya fadi yayin taron sulhu da aka gudanar a hedikwatar karamar hukumar.
Sharif Lawal
Samu kari