Sharif Lawal
4021 articles published since 17 Fab 2023
4021 articles published since 17 Fab 2023
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), ta sanar da cewa za ta ci gaba da tattara sakamakon zaben gwamnan jihar Edo da safiyar ranar Lahadi.
Tawagar jami'an 'yan sanda sun kori gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki daga harabar ofishin hukumar zabe ta kasa da ke birnin Benin, babban birnin jihar.
Mataimakin Sufeto-Janar na 'yan sandan Najeriya, Frank Mba, ya bayyana cewa masu kada kuri'a sun fito sosai domin gudanar da zaben gwamnan jihar Edo.
Zaben gwamna naa daya daga cikin zabubbukan da ake gudanarwa a Najeruya domin zabar shugabanni. Akwai hanyoyin da ake bi wajen samun wanda ya yi nasara.
Dan takarar jam'iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Edo, Asue Ighodalo, ya bayyana cewa shi ne wanda zai samu nasara a zaben na ranar Asabar, 21 ga watan Satumba.
Tsohon gwamnan jihar Edo, Sanata Adams Oshiomole, ya musanta zargin cewa jam'iyyar APC ta tanadi kudi domin siyan kuri'u a hannun a zaben gwamnan jihar.
Dan takarar jam'iyyar APC a zaben gwamnan jihar Edo, Sanata Monday Okpebholo ya bayyana cewa ko kuri'a daya dan takarar PDP ba zai samu a rumfarsa ba.
A yau ne za a gudanar da zaben gwamnan jihar Edo da ke Kudu Maso Kudancin Najeriya, zaben dai zai ja hankali musamman a tsakanin ƴan takarar PDP, APC da LP.
Jam'iyyar PDP ta yi kira da babban Sufeto Janar na 'yan sandan Najeriya, Kayode Egbetokun da ya janye AIG shiyya ta bakwai daga aikin zaben gwamnan Edo.
Sharif Lawal
Samu kari