Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
Rahotanni na nuni da cewa wasu gidajen mai a jihar Enugu sun rage farashin litar fetur daga N720 zuwa N660 sakamakon wani mataki da NNPLC ya ɗauka.
Rikicin da ya barke tsakanin Hausawa da Fulani a karamar hukumar Gudu, jihar Sokoto ya yi sanadin mutuwar mutane hudu, ana zargin saɓani a kan gona ne ya jawo fadan.
Adadin wadanda suka mutu sakamakon turmutsitsin karbar Zakka a watan Ramadan da wani AYM Shafa ya raba, ya karu zuwa mutane 15 da suka hada da mata da yara.
Dan siyasar Senegal mai shekaru 44, Bassirou Diomaye Faye, ya zama zababben shugaban kasa mafi karancin shekaru a nahiyar Afirka. Ya samu kuri'u mafi rinjaye.
Wata babbar kotun jihar Kano ta haramtawa fitacciyar 'yar TikTok, Murja Kunya, amfani da soshiyal midiya har zuwa lokacin da za a kammala shari'arta.
Bayan shekara 33, gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya aza harsashin ginin sansanin alhazai wa al'ummar Musulmi, wanda shi ne na farko tun bayan kafa jihar.
A tuhume-tuhume uku, hukumar NCC ta yi zargin cewa kamfanin MTN, tsakanin 2010 zuwa 2017, ya yi amfani da sautin kidan wakar wani Maleke Moye ba tare da yardarsa ba.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, a ranar Litinin, ya bukaci goyon bayan daukacin ‘yan Najeriya a kokarin da ake na magance kalubalen da ke addabar kasar.
Gwamnatin Najeriya ta bankado yadda jami'in kamfanin Sunrise, Leno Adesanya, ke amfani da mata da kudi wajen yaudarar ministocin Buhari domin neman kwangiloli.
Sani Hamza
Samu kari