Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Mata da maza ne suka yabawa wani mutumin da aka ga yana tuka tuwo cikin wani salo mai ban mamaki, ya hada zufa a lokacin da aka yada bidiyonsa a kafar Tiktok.
Shugaban kasa Ukraine ya gano yadda kasar Rasha ke shirin wargaza Ukraine a wannan karon. Tuni ya bayyana halin da ake ciki da kuma aikin da kasar ke yi yanzu.
Attajiri kuma hamshakin mai kudin da ya fi kowa dukiya a Afrika ya ci ribar kudaden da ba a tsammani a duniya. Ya ci ribar kudi masu yawan a watan Disamba.
A shekarar da ta gabata ne attajiran duniya suka shaida ganin raguwa mai yawa a dukiyoyinsu. Akalla $1.4trn ne attajiran duniya suka rasa a cikinsa lokacin.
Najeriya ta shigo da man fetur cikin watanni uku na tsakiyar 2022, ciki har da kasar Nijar mai makwabtaka da kasar. Najeriya ce kasa mafi girma wajen man fetur.
Wani tsohon gwamnan da aka kai farmaki kan ayarin motocinsa ya fito ya bayyana abin da ya faru da kuma yadda ya shiga matsanancin tashin hankali mai girma.
A wani labarin da muka samo a yau, an ce wani kasurgumin shugaban 'yan bindiga ya mutu bayan arangama da 'yan sanda a jihar Katsina. An bayyana yadda ya faru.
A wani mataki mai daukar hankali, an samu mutane da suka kai miliyan shida a cikin kankanin lokaci bayan shigowa Ronaldo kulob din kwallon kafa ta Saudiyya.
Jam'iyyar PDP ta sake samun nasara a jihar Sokoto, jigon siyasan APC ya sauya sheka zuwa PDP. Wannan jigon APC dai suruki ne ga ministan Buhari wato Dingyadi
Salisu Ibrahim
Samu kari