Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Dan takarar shugaban kas ana APC ya ce a mulkinsa za a yi tsadar kayayyaki, amma ya yi gaggawar gyara abin da ya fada. Yadda Tinubu ya kwafsa ya ba jama'a.
Wani malamin addini ya ce ya hango matsaloli game da zaben dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC Bola Tinubu a zaben shugaban kasa na 2023 mai zuwa badi.
Jam'iyyar APC mai mulki ta bayyana kadan daga abubuwan da Tinubu zai samarda Najeriya idan ya gaji Buhari a zaben 2023 mai zuwa. Jam'iyyar ta fadi haka yau.
A rahoton da muka samo, an bayyana dan takarar shugaban kasan da aka fi neman bayanansa a kafar nema ta Google a 2022. Tinubu ne ya fi kowa sanuwa a shekarar.
An yada labarin cewa, gwamnonin PDP sun gana da Tinubu a Landan, amma ya fito ya yi karin haske kan gaskiyar abin da ya faru. Tinubu ya ce bai gana da kowa ba.
Kwamishinan Kano ya bayyana gaskiyar lamarin da ya faru har aka ce wai an kore shi daga aiki. Ya ce da kansa ya ajiye aiki don haka yana da hujja a hannunsa.
Amarya ta jawo cece-kuce a kafar sada zumunta yayin da ta kalli angonta ta shafe kirjinsa a lokacin da ake tsaka da biki. Mutane da yawa sun yi martani da yawa.
Wasu bakaken fata yara kanana sun bayyana jin dadi da ganin wani bature yayin da ya kai ziyara garinsu, sun yi mamakin fatar jikinsa da bambancinta da tasu.
Sojojin Najeriya sun yi luguden wuta kan wani sansanin da 'yan Boko Haram suka fake, suke cin karensu babu babbaka. An hallaka 'yan ta'adda masu yawan gaske.
Salisu Ibrahim
Samu kari