Malamar Aji Ta Yi Wata Kalar Shiga, Dalibai Sun Dimauce da Ganin Dirinta, Sun Magantu

Malamar Aji Ta Yi Wata Kalar Shiga, Dalibai Sun Dimauce da Ganin Dirinta, Sun Magantu

  • Wani bidiyon da aka yada na malamar aji 'yar duma-duma ya jawo cece-kuce a shafin sada zumunta, jama'a sun girgiza
  • An ga kyakkyawar malamar ajin sanye da wasu matsattsun kaya tana tsaye a gaban allo, suturar jikinta mai wuce gwiwa ba
  • A Baya ga abin da bidiyon ya fada, mutane da yawa a kafar sada zumunta sun bayyana abin da suke ji game da ita

Wani bidiyon da ya nuna wata malamar aji da surar jikinta ya bayyana ya jawo cece-kuce a kafar sada zumunta, mutane da yawa sun ba idonsu abinci.

A bidiyon da Tuko ta samu daga shafin Konana VIBES, an ga lokacin da ke murguda kugunta sanye da bakaken kaya da suka matse jikinta kuma basu wuce gwiwa ba.

An kuma ga tana sanye da agogon hannu yayin da take gaban allo tana koyar da dalibanta a cikin aji.

Kara karanta wannan

Yan Najeriya Sun Zagaye Mai Kama Da Shugaba Buhari a Wani Bidiyo Da Ya Yadu

Malamar aji ta ba da mamaki
Malamar Aji Ta Yi Wata Kalar Shiga, Dalibai Sun Dimauce da Ganin Dirinta, Sun Magantu | Hoto: Konana VIBES
Asali: UGC

Haka nan bidiyon ya nuna ta daga sama har kasa, lamarin da ya ba mutane da yawa mamaki da martani mai daukar hankali.

DUBA: Shigo shafin Legit.ng na manhajar Legit.ng na Telegram! Kada ka bari komai ya wuce ka

Kalli bidiyon:

Martanin jama'a

Ga kadan daga abin da suke cewa:

Romanus yace:

"Ka wani ajin da na gaza shiga?"

Abdullahi Umar yace:

"Ba zan taba bari na yi fashin shiga ajinki ba duk kuwa rintsi."

Troy Fullerton yace:

"Zan iya zama dalibinki."

Slowroller Allen yace:

"Ina. Tabbas kullum sai an min titsiye."

Bongani Zulu yace:

"Ba zan taba fashi gaskiya."

Paul Junior Arch-Angel yace:

"Wannan abin ban dariya ne."

Bbg Joe yace:

"Saboda kugunki tabbas zan yi fashi....."

Maza na zuwa ganin wata mata saboda kugunta a inda take siyar da tuwo

A wani labarin kuma, wata mata ta ba da labarin yadda maza ke mata wasoson tuwon da take siyarwa saboda kawai tana jiki mai kyau.

Kara karanta wannan

Bidiyon Wani Amfani Da Tik-Tok Ya Janyo Cece-Kuce bayan Da Aka Ganshi Sanye Da Kayan Mata

Ta bayyana cewa, akwai mutane da yawa da ke zuwa daga jihohi da yawa a kasar Ghana don kawai su kwashi tuwo kana su ga girman kugunta kafin su tafi.

Jama'ar kafar sadaz umunta sun shiga mamaki, sun bayyana abin da suke ji game da wannan batu na mata mai siyar da tuwo a bakin hanya, attajirai na buga layi.

Asali: Legit.ng

Online view pixel