Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Shugaba Buhari ya taya Mamman Daura murnar cika shekaru 82, ya bayyana Daura a matsayin mutum mai mutunci kuma jajirtacce Mai gogewa ga kuma ilimi da basira.
Yanzu muke samun labarin cewa 'yan Boko Haram sun kai hari Borno, sun fatattaki mutane da yawa wani kauye guda sun kone gidajensu. Dakyar aka fita da sarkin gar
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya tura sakon murna ga Charles Soludo, dan takarar da ya lashe zaben gwamna a jihar Anambra da aka kammala cikin makon nan.
Gwamnatin Buhari ta bayyana dalilin da yasa har yanzu ba ta dage dokar dakatarwa da ta sanya kan Twitter ba. Ta ce Twitter bai cike wasu sharudda da aka gindaya
Dan takarar gwamnan jam'iyyar PDP a zaben Anambra ya amince da shan kaye, ya kuma taya dan takarar APGA da ya lashe zaben da aka kammala aka kuma sanar yau.
Jam'iyyar adawa ta PDP ta bayyana cewa, bata amince da tsarin fidda gwani kai tsaye da ake son kakabawa jam'iyyun siyasa. PDP ta ce nan sa'o'i 48 za ta bayyana
Yanzu muke samun labarin cewa, wasu 'yan bindiga sun afkawa al'ummomin Katsina, sun hallaka mutane da dama tare da kone dukiyoyi da motoci har da na gwamnati.
Charles Soludo ya lashe zaben gwamna da aka yi a Anambra, wannan ya sa ya shiga sahun gwamnoni 5 masu takardar digirin digirgir a Najeriya. Mun kawo muku su.
Zaben gwamna a jihar Anambra cike yake da rikice-rikice, mun tattaro muku bayanai don sanin dalilin da yasa jihar Anambra ba ta zabe kamar yadda ake a sauran ji
Salisu Ibrahim
Samu kari