Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
A yau ne za a ci gaba da zaben gwamna na jihar Anambra, a halin yanzu, za mu tattaro muku abubuwan da ke faruwa kai tsaye daga jihar Anambra a kudancin Najeriya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika bukatar tantance Farfesa Omotayo a matsayin sabon Darakta-Janar na Cibiyar Nazarin Siyasa da Dabaru ta NIPISS da ke Filat
Wasu matasa sun ba hammata iska a jihar Yobe, lamarin da ya kai ga suka datsewa junansu hannayen hagu. A yanzu haka suna asibiti ana ci gaba da basu magano.
Sanata Ali Ndume ya yi magana kan yadda ake bi yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya. Ya ce kamata yayi a yi tsarin gaba-gadi saboda kowa ya samu mafita.
Bayan yankewa Maina hukuncin zaman gidan kaso na tsawon shekaru takwas, jami'an tsaro sun samu saban kan waye ya dace ya tafi da Maina zuwa gidan kaso a Abuja
Rahotanni da muke samu sun shaida cewa, an kama wani jami'in soja da ke da hannu a harin da aka kai makarantar horar da sojoji ta NDA a cikin watan Agustan bana
Kungiyar mata 'yan jarida a Najeriya sun koka kan yadda rayuwa ta yi tsada a Najeriya. Sun roki gwamnati ta dauki mataki cikin gaggawa don samun zaman lafiya.
'Yan majalisa a jihar Imo sun tsige shugabansu bayan da aka samu wani rashin jituwa. An ce rikici ya biyo baya yayin da tsohon matamakin kakakin majalisar ya sh
Ministan ilimin Najeriya ya bayyana cewa, Najeriya ba ta da isassun likitoci, kuma shekaru sama da 120 za a dauka kafin a iya cike irin wannan gibin a Najeriya.
Salisu Ibrahim
Samu kari