Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Gabanin zaben Ekiti, an kama wasu 'yan daba dauke da makamai sun nufi jihar, inda aka kama su da muggan makamai. A halin yanzu dai suna hannun sojojin Najeriya.
Malaman makarantun firamare a Abuja sun shiga yajin aiki tun bayan da aka ki biya musu bukatunsu kan yajin aikin da suka shiga a shekarar da ta gabata ta 2021.
Matashi dan Najeriya mai shekaru 17 ya ba da mamaki a kafar sada zumunta inda ya bayyana yadda ya zama miloniya daga fatawa da N1000na watanni shida da suka ga
Kimanin mutane 50 ne suka jikkata tare da kwantar da wasu da dama a asibiti bayan da 'yan kallo suka kutsa kai cikin filin wasa na Olembe da ke Yaounde a kasar.
Gwamnatin jihar Legas ta dakatar da ayyukan kungiyar sufuri ta NURTW bisa rikicin da aka samu a wani yankin jihar. An dakatar da ayyukan ne har baba ta gani.
Gwamnatin jihar Kwara ta ce ta amince mata musulmi a jihar da su ci gaba da sanya hijabi a makarantun gwamnati biyo bayan rikicin da aka yi a baya-bayan nan.
Aiku Abubakar ya aika sako ga gwamnatin Najeriya da sauran 'yan kasa kan abin da ya shafi ilimi da aiki dashi a Najeriya. Ya ce ya kamata a yi gyara a bangaren.
IMF ta fitar da rahoto kan yadda wasu kasashen Afrika biyar za su fi Najeriya habaka a fannin tattalin arziki, inda aka ce Najeriya na kasa sosai ba kamar wasu
Gwamnan jihar Borno ya kai ziyarar jaje wani yankin jihar Borni, inda 'yan Boko Haram suka kai mummunan hari tare da kashe mutane da dama mazauna yankin...
Salisu Ibrahim
Samu kari