Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Wata gobara ta kame gidan mai a jihar Abia, wani da aka ce mallakin wani daga cikin ministocin Buhari ne. An ce gobarar ta kama ne yayin da ake sauke man fetur.
Likitoci a Najeriya sun sKe Bayyana bukatarsu ga gwamnatin Najeriya, inda suka bukaci a biya su basussukan da suke bin gwamnatin tarayya da wasu jihohi a kasar.
Hakazalika, ya ce amma jam’iyyar na aiki kan tsarin, wanda ya ce za a sanar da mafita bayan majalisar zartarwar jam'iyyar ta APC ta yanke shawari kan batun.
Wata mata ta ba da mamaki yayin da ta fadi tarihin rayuwarta. Ta ce tun tana karama ta fara sata, yanzu ta haura shekaru 30 amma ta gagara dainawa saboda dalili
Wata yarinya ta mai tallan ruwa ta ba da mamaki yayin da 'yan Najeriya suka gano yadda ta tsinci kudi ta kai gidan radiyo domin a nemi mai su. Martani ya biyo.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kai ziyarar aiki jihar Nasarawa a watan Fabrairu mai zuwa, inda zai shafe kwanaki biyu a ziyarar ta kaddamar da ayyuka a jiha
Gwamnan jihar Kano ya sake martanin kan kisan Hanifa Abubakar da wani mai makarantar kudi ya yi. Ya ce dole ne gwamnatin jihar Kano ta yi adalci a lamrin cikin
Mai gabatar da kara, a yayin da take karantawa Jamila rahoton farko na bayanai, ta yi zargin cewa ta boye wacce aka sace a gidanta na tsawon kwanaki biyar.
Mazauna sun kama wasu da ake zargin 'yan fashi da makami ne, sun kone su kurmus. Wannan lamari ya faru ne a wani yankin jihar Imo lokacin da 'yan fashin ke sata
Salisu Ibrahim
Samu kari