Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Wannan shi ne wata sabuwa: Ana zargin DCP Abba Kyari da hannu cikin harkallar miyagun kwayoyi ta kasa da kasa daga hukumar NDLEA ta Najeriya inji rahotanni.
Kungiyar malaman jami'a ta ASUU ta ashiga yajin aiki a hukumance, inda ta bayyana dalilai da suka sanya har ta yank shawarar shiga yajin aikin tun farkon magana
ASUU ta tsunduma yajin aiki a wannan shekarar, wannan yasa muka tattaro muku dukkan yajin aikin da ASUU ta shiga tun daga 1999-2020, kamar yadda ya tabbata.
Bidiyon lokacin da wata mata ta biya wa mijinta bashin makudan kudade ya bar jama'a baki bude tsabar mamaki. Ta bayyana dalilin da yasa ta biya masa bashin kudi
Tashar gidan talabijin na AREWA24 ta samar da sabon fannin shirya fina-finai masu kayatarwa, wanda zai shirya wasu fina-finai masu kyau zuwa karshen shekara.
Wata budurwa ta share hawayenta bayan da ta tabbatar da shigar su jirgi a karon farko. Ta bayyana yadda ta taso cikin talauci kuma iyayenta suka tallafa mata.
Wasu masu gidajen mai a kasar nan sun zama yadda suka zama, inda aka koma sayarwa mutane ruwa a madadin man fetur a wasu gidajen man. Wani ya koka akan haka.
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya gana da tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso. Sun gaisa, lamarin da ya jawo cece-kuce a Facebook.
An ce ‘yan bindigar sun yi garkuwa da wata mata a kan titin bayan farmakin da shaidun gani da ido suka ce an kwashe kusan mintuna 30 ana yi ba tare da samun mai
Salisu Ibrahim
Samu kari