Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Wani sabon batu ya sake fitowa game da shari'ar da ke tafe tsakanin gwamnati da mutanen da suka kashe wata yarinya mai shekaru biyar a Kano, Hanifa Abubakar.
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo zai shilla kasar Ghana domin halartar wani taro a yau Alhamis. Sanarwar ta fito ne daga fadar mataimakin shugaban kasa.
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, wata mummunar gobara ta tashi a wani kamfanin man fetur da iskar gas. Lamarin ya faru ne a wani yankin Neja Delta a Kudu.
Ya buga shaidu da yawa da ya ce sun fito ne daga mabiyansa da suka yi ikirarin samun salama daga neman kusanci dashi. Batutuwa da dama sun fito bayan haka.
Tabbatar da wadanda aka nadan a ranar Laraba, 2 ga watan Fabrairu, ya biyo bayan nazarin rahoton kwamitin majalisar dattawa kan INEC, inji rahoton Punch...
A cikin sabuwar ka’idar, CBN ya ce kudaden da ake cirewa na 'Standing Order Charge' na banki zai kasance kyauta idan aka kwatanta da N300 a cikin ka’idar 2017.
Yayin da kasashe ke ci gaba da budewa bayan lafawar cutar Korona, kasar Dubai ta bayyana cewa, ta amince jirage su fara jigila daga kasar zuwa Najeriya cikin ma
Wani fitaccen sanata dan jam'iyyar PDP ya bar jam'iyyar, ya koma APC yayin da ake ci gaba da fuskantar shirye-shiryen zaben 2023. Ya gana da shugabannin APC.
Jam’iyyar APC reshen Burtaniya ta shawarci jam’iyyar da ta hada karfi da karfe don dawo da wadanda suke son rusa jam'iyyar kan turbar da tsarin jam'iyyar..
Salisu Ibrahim
Samu kari