Salisu Ibrahim
5624 articles published since 29 Dis 2020
5624 articles published since 29 Dis 2020
Majalisar dokokin jihar Ebonyi za ta yi zama, ana kyautata zaton za a tsige mataimakin kakakin majalisar saboda ya ki komawa jam'iyyar APC mai mulki a jihar.
Rundunar sojin Najeriya ta hallaka wasu 'yan ta'addan Boko Haram da dama a wani yankin jihar Adamawa. Lamarin ya faru ne a yau dinnan kamar yadda rahoto ya kawo
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya ta bayyana bukatar a mika wa Kirisra kasar nan a zaben 2023 mai zuwa. Kungiyar ta ce ya kamata yanzu Kirista ya hau tunda Musulmi
ASUU ta sake caccakar gwamnatin Buhari kan yadda take tafiyar da harkokin ilimi a kasar nan. ASUU ta ce idan aka duba, gwamnati ta mayar da malamai bayi ne.
Gwamnan jihar Kani, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana bukatar 'yan siyasar APC su hada kai su kawo ci gaba a jihar Kano. Ya fadi dalilin neman wannan hada kai.
Sanata mai wakiltar Gombe ta tsakiya, ya kaddamar da wani shirin yakar yunwa a jihar Gombe. Sanatan ya kaddamar da shirin ne a mazabarsa; Yamaltu Deba da Akko.
Wasu 'yan bindiga sun farmaki mazauna wasu yankunan jihar Neja, sun hallaka mutane 8 tare da yin garkuwa da 15 nan take. An ce sun fara barnar ne tun ranar Jum
Wani mutumin kirki ya ba da mamaki yayin da ya mayar da kudin da aka tura masa banki bisa kuskure. Bankin ya yaba da irin wannan halin kwarai da yake dashi.
Wuta ta ci wasu mutane 17 yayin da wata tankar mai ta yi hadari ta kama da wuta a wani yankin jihar Ogun. Ba a iya gane fuskokin mutanen da suka mutu ba...
Salisu Ibrahim
Samu kari