Salisu Ibrahim
5655 articles published since 29 Dis 2020
5655 articles published since 29 Dis 2020
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kashe ‘yan sanda uku da wani direban babur a garin Suleja na jihar Neja ta Arewa maso Yammaci.
Labari da dumi da muke samu na cewa, shugaban kasar Hadaddiyar Daular Larabawa Sheikh Khalifa bin Zayed Al Nahyan ya rasu yana da 73, Khaleej Times ta ruwaito.
Mai bawa shugaban kasa Muhammadu Buhari shawara na musamman kan harkokin yada labarai Femi Adesina, ya ce shugaba Buhari na da wanda ya fi son ya gaje shi 2023.
Gwamna Aminu Tambuwal ya umurci ma’aikatar ilimin gaba da sakandare da sauran hukumomin da abin ya shafa da su fara bincike kan kashe wata dalibi a Kwaleji.
Babban Limamin Cocin Katolika na Diocese na Sokoto, Mathew Kukah, ya yi Allah-wadai da kisan wata dalibar Kwalejin Ilimi ta Shehu Shagari da ke Sokoto a yau.
Akalla mutane biyu ne aka kama bisa laifin kashe wata dalibar Kwalejin Ilimi ta Shehu Shagari, kamar yadda rundunar ‘yan sanda ta bayyana a ranar Alhamis...
Wani fasinjan da bai iya tukin jirgi ba ya sauko da jirgin da rikice a sama a yankin Florida bayan gazawar direba wajen shawo kan jirgin, kamar yadda Guardian.
Gwamna Godwin Emefiele na Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ce yana jin dadin duk wani wasan kwaikwayon da ke zagaye da burinsa na takara a 2023, Daily Trust ta r
A ranar Alhamis ne tsohon shugaban majalisar dattawa, Dakta Bukola Saraki, ya yi alkawarin gina gidaje 500,000 a duk shekara idan aka zabe shi matsayin shugaba
Salisu Ibrahim
Samu kari