Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Jigon jam’iyyar APC, Alhaji Ali Maikano Matazu, wanda tsohon darakta ne na NNPC, ya nemi tikitin APC a mazabar Matazu/Musawa na majalisar wakilai amma ya sha ka
Wasu mabiya addinin Kirista a karamar hukumar Kachia a jihar Kaduna sun bi sahun musulmi wajen sare ciyawa a wani filin da ake sallar idi a lokacin Sallah.
Yanzu muke samun labarin cewa, ALlah ya yiwa fitaccen daraktan masana'antar Kannywood, Nura Mustapha Waye, daraktan fim din nan mai dogon zango Izzar So...
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a ranar Juma’a, ya ce gwamnatinsa za ta yi duk mai yiwuwa don ganin an ceto wadanda aka sace a wani hari da aka kai a wani wuri
Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Egor/Ikpoba-Okha na jihar Edo, Hon. Jude Ise-Idehen ya mutu, The Nation ta ruwaito a yau dinnan 01 ga watan Yuli.
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta tabbatar da cewa ta sa idon basira a zaben fidda gwani da ya samar da Mohammad Abacha a matsayin dan takarar gwam
An ga wani hoton dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2023, Alhaji Atiku Abubakar a birnin Malaga na kasar Spain yana cin duniyasa da tsinke.
Bidiyon ya kuma janyo cece-kuce musamman yadda mutumin ya bayyana cewa ya sanya wa abin da ya haifa suna Ngozi saboda tsananin kaunar harshen inyamuranci...
Gwamnonin jam’iyyar APC daga yankin Arewa maso Yamma da sauran shugabannin shiyyoyin sun gana kan kujerar mataimakin shugaban kasa na jam’iyya mai mulki...
Salisu Ibrahim
Samu kari