Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Idan baku manta ba, kungiyar ASUU ta shafe sama da watanni hudu tana yajin aiki saboda wasu bukatu da gwamnatin Najeriya ta gaza biya musu a shekarar nan...
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC ya bayyana kadan daga tagomashin da ya tanadarwa 'yan Najeriya, inda ya dage cewa dole ne ya ci zabe a shekarar 2023.
A baya-bayan nan dai Najeriya ta shaida tsige mataimakan gwamnoni biyu: Rauf Olaniyan na jihar Oyo da Mahdi Aliyu-Gusau na Zamfara duk dai shekarar nan....
Shugaban jam’iyyar APC gunduma ta 9 a karamar hukumar Orhionmwon ta jihar Edo, Mista Godwin Aigbogun, ya kubuta daga maboyar wadanda suka sace shi a kwanan nan.
Jaridar Punch ta ruwaito cewa, an gudanar da bikin kaddamar da Shettima ne a dakin taro na Shehu Musa Yar’adua da ke Abuja, a ranar Laraba, 20 ga watan Yuli.
Kamfanin man fetur na Najeriya, (NNPC) ya ce bai ba da izinin sabon jadawalin farashin man fetur ba da ke yawo a kasar kamar yadda rahotanni suka bayyana...
Kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ta ce idan da ‘ya’yan ‘yan siyasa ne ke halartar jami’o’in gwamnatin Najeriya, yajin aikin kungiyar ba zai shafe kwanaki biyu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umurci ministan ilimi Mallam Adamu Adamu da ya warware matsalar yajin aikin da kungiyoyin jami’o’i hudu suka dade suna yi.
A yayin da ake ta cece-kuce kan tikitin takarar Musulmi da Musulmi na jam’iyyar APC gabanin 2023, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar mai mulki, Bola Tinubu.
Salisu Ibrahim
Samu kari