Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Wani dan Najeriya ya more, ya tafi gida da kyautar N10,000 bayan da cinye malmala 10 na tuwo da faranti daya na miya a cikin wani yanayi mai ban mamakin gaske.
Tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Kalu a ranar Talata 20 ga watan Satumba ya ce babu wani Inyamuri da zai lashe zaben 2023 mai zuwa, wanda a bayyana ya yi fata.
Cece-kucen jama'a ya mamaye wani bidiyon da aka yada a intanet na wani matashi dan Najeriya dake nuna sana'ar da yake a Najeriya. Wannan kenan ganin yadda aiki.
Jam'iyyar APC a jihar Kebbi ya karbi wasu jiga-jigan siyasan da suka sauya sheka daga jam'iyyar adawa ta PDP, PM News ta ruwaito a wannan makon da ake ciki.
Manyan masu rike masarauta a duniya na daga cikin jiga-jigai 2000 da suka halarci jana'izar sarauniya Elizabeth II ta Ingila a Westminster Abbey, jiya Litinin.
Gwamnatin Najeriya na shirin kawo kudirin dokar da zai haramta cin fatar dabbobi da aka fi sani Ponmo a kasar saboda habaka masana'antun fata a Najeriya...
A daren jiya Lahadi 18 ga watan Satumba ne labari ya shigo na rugujewar wani bene a Bukuru, kusa da Jos a jihar Filato a Arewa masu tsakiya ta Najeriya....
A yayin da ake ci gaba da jigilar binne sarauniyar Ingila Elizabeth II, tsohon shugaban kasa a Najeriya, Olusegun Obasanjo ya yi wata magana mai daukar hankali.
Yanzu muke samun labarin cewa, lafiyar shugaban 'yan awaren Biafra, Nnamdi Kanu ta tabarbare sakamakon ci gaba da ajiye shi da aka yi a hannun hukumomin kasar.
Salisu Ibrahim
Samu kari