Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Gwamnatin Najeriya ta ware ranar Litinin, 3 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutun ma'aikata a kasar a murnar da ake na ranar samun 'yancin kai na Najeriya.
Jami'an sojin rundunar Operation Forest Sanity sun farmaki maboyar 'yan bindiga a kokarin da suke na kakkabe dazukan Kuriga-Manini-Udawa a hanyar Chikun zuwa
Kwamishinan ilimi na jihar Bauchi, Dr. Aliyu U. Tilde ya yada hotunan yadda makarantun jihar Bauchi suka kasancewa a yau Laraba 28 ga watan Satumba bayan raba.
Shugabannin jam'iyyar PDP a yankin Kudu maso Yammacin kasar nan sun ce rikicin da jam'iyyarsu ke dama dashi ba zai hana su karbar mulki a hannun APC ba a zabe.
Majalisar wakilai ta Najeriya ta bukaci ministan ayyuka, Babatunde Fashola da ya gaggauta umartar kamfanin Julius Berger da ya koma bakin aikin kammala aikin.
Tatsuniyar cewa, attajirai zaman shantakewa suke yayin da wasu ko kuma dukiyarsu ke kara kanta da kanta ba lallai ya zama gaskiya ba saboda abubuwan gaskiya.
Gwamnatin Najeriya ta ce, babu wata jiha a Najeriya da ke da ikon mallakar makamai masu sarrafa kansu kamar dai bindigogi kirar AK47, TheCable ta ruwaito...
Jama'a da dama sun yi martani ga wani bidiyon da wata budurwa ta yada, tace a yanzu dai sauranta watanni 7 kacal a duniya, tana bukatar addu'o'in jama'a...
Wata babbar kotun tarayya da ke zama a Abeokua, babban birnin jihar Ogun ta soke zaben fidda gwanin gwamnan da jam'iyyar PDP ta gudanar a jihar ta Ogun a Kudu.
Salisu Ibrahim
Samu kari