Muhammad Malumfashi
20437 articles published since 15 Yun 2016
20437 articles published since 15 Yun 2016
Za a ji labari cewa Gwamnan Osun mai neman tazarce ba zai ji dadi da sakamakon zaben gidan gwamnati ba. ‘Dan takaran Jam’iyyar PDP ne ya dankara shi da kasa.
NNPP ta su Rabiu Kwankwaso ta na kara shiga Arewa maso gabas. Sanata Isa Hamma Misau ya bada sauya-shekarsa daga jam’iyyar APC mai mulki zuwa NNPP a makon nan.
Babu adalci mulki ya sake komawa hanun Musulmin Arewa a 2023, 'Dan takaran PDP, Atiku Abubakar bai kamata ya zama Shugaban Najeriya ba inji Ebun Adegboruwa
Za a ji Bola Ahmed Tinubu ya zabi Musulmi, Kashim Shettima ya zama Abokin takarsa a APC. DSS ta na ganin hakan zai haifar da rashin zaman lafiya a Najeriya.
Boko Haram sun yi shirin garkuwa da Yaran Kashim Shettima. ‘Dan ta’addan da ya tsara wannan, ya shiga har gidan Gwamna, kafin ya yi nasara, sai aka cafke shi.
A jihar Kwara, Kayode Ogunlowo wanda yana cikin Hadimai kuma na-kusa da Lai Mohammed, bai tare da APC, zai yi doya da manja ne a zabe mai zuwa da za ayi 2023.
Jam'iyyar PRP ta ba mutane mamaki, kwatsam ‘Dan takara ya fasa neman mulki.. Uwar Jam’iyyar ta na zargin wanda aka ba tikitin Gwamna da laifuffuka da-dama.
PDP ta kai Atiku, Obi kotu, ta bukaci a haramta masu neman Shugaban kasa saboda Bola Tinubu da Peter Obi sun canza sunayen wadanda za su zama abokan takararsu.
Hadimin Farfesa Yemi Osinbajo ya fito, ya yi karin-haske kan barin APC. Fadar Shugaban kasa ta musanya jita-jitar, hakan ya nuna Farfesa Yemi Osinbajo yana APC.
Muhammad Malumfashi
Samu kari