Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Da sanadin shafin jaridar Wuzup Nigeria mun samu rahoton cewa, wani Malamin Addini ya na zargin Matar sa, Barakat Adeniyi da keta ma sa haddi inda ya nemi kotu ta shiga tsakanin auren su bayan shekaru biyu da rabi da kulla shi.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya ce zai zama kamar kunar bakin wake idan har yan Nigeria suka bari shugaban kasa Muhammadu Buhari ya zarce mulki a 2019. Tambuwal, wanda na daya daga cikin yan takarar kujerar shugaba
A ranar Litinin, 15 ga watan Oktoba ne jami’in shirin tallafa wa talakawa ( CCT) Jibrin Yusuf ya bayyana cewa gwamnatin tarayya karkashin jagorancin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ta raba wa talakawa a jihar Bauchi.
Da sanadin shafin jaridar The Punch mun samu rahoton cewa, wani Matashi ya shiga hannun hukumar 'yan sanda da laifin garkuwa da Mahaifiyar Budurwar sa a karamar hukumar Ukwa ta jihar Abia dake Kudancin Najeriya.
Gwamnatin tarayya ta bayyana kammala titin jirgin da ya fara daga filin jirgin ruwa na Warri, ya ratsa zuwa Ajaokuta zuwa Itakpe. Karamin ministan habaka ma'adanai da karafa, Hon Abubakar Bwari yace kammala titin jirgin kasan zai
Farashin kayan masarufi ya sake tashi zuwa kaso 11.28 % a watan Satumba, sabanin yadda yake a watan Agusta inda yake sa 11.23%, bisa ga yadda hukumar kididdiga ta nuna. Rahoton da aka saki ya nuna cewa karo na biyu kenan a jere.
Wata ballin kungiyar Boko Haram mai suna Daular Musulunci da yankin Afrika maso yamma wato ISWAP ta kashe daya daga cikin ma’aikatan kungiyar agajin Red Cross, Hauwa Liman, bayan wa’adin da suka baiwa gwamnatin tarayya
Gabanin zaben 2019 kuma bayan an kammala dukkan zabubbukan fidda gwani, ya bayyana cewa sanatoci 42 sun ci taliyar karshe a majalisa yayinda 67 na cikin tsaka mai wuya a zabe. Daga cikin wadanda sanatoci 42, 19 sun janye daga taka
Kwamitin yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya amince da nadin shugaban majalisar dattijai, Bukola Saraki, a matsayin wanda zai jagoranci kamfen din Atiku a fadin Najeriya. Kazal
Mudathir Ishaq
Samu kari