Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
NAIJ.com a cikin wani dan nazari da tayi game da zancen nata ta binciko cewa indai har hakan ta tabbata to lallai kenan jarumar tana da shekaru 13 kacal a duniy
A cigaba da korafe-korafe akan yadda ake shugabantar kamfanin man fetur na kasa NNPC, wata kungiya ta na gargadin 'yan Najeriya akan su gujewa yaudarar karamin
Kimanin kwalebanin magungunan mura masu sa maye dake dauke da sinadarin Codeine ne matasa ke kwankwadewa a kullum rana a jihohin Kano da Jigawa kamar dai yadda
Daga wasan fatalwa, mutum biyar masu farautar mayu suka hallaka a kasar Malawi wai da sunan su mayu ne, ko aljannu ko fatalwi, da yawa daga kauyawa sun yarda
A irin wannan zama na majalisar zartarwa ne ake tattauna batutuwan da suka shafi kasa a tsakanin shugaban kasa, da ministocinsa, kamar yadda NAIJ.com ta gano.
Mohammed ya kara da cewa farashin ka iya cigaba da sauka a nan gabannin karatowar karshen shekara, matukar an ci gaba da samun sa akai akai a kasuwanni.
wasu kuwa, rungumarsa suke yi, don kuwa a nan, an samu wasu matasa su 28 da Mai Martaba Sarkin Gombe, Alhaji Abubakar Shehu Abubakar III ya samar ma aikin yi.
Fitacciyar jarumar Fina finan Kannywood Maryam Booth ta bayyana soyayyarta ga Sahibinta, wanda bata bayyana sunansa ba a shafinta na Instagram, inji rahoto
Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood ta kunyata a idon duniya a cikin wani shiri na Kundin Kannywood na gidan talabijin din Arewa
Mudathir Ishaq
Samu kari