Lafiya Jari: Amfani 4 na riɗi ga lafiyar dan Adam

Lafiya Jari: Amfani 4 na riɗi ga lafiyar dan Adam

Riɗi ya na daya daga cikin nau'ukan abinci da ake amfani da su dubunnan shekaru da suka gabata. Bincike ya bayyana cewa, shukar riɗi ita kadai ce shukar da ta jima da shahara domin amfanin 'ya'yan ta da kuma maikon ta amma ba don ganyen ta ba.

Tun shekarau da dama da suka gabata, da yawa daga cikin al'ummomin yankunan Afirka su na amfani da riɗii ne domin karin dandano da kuma maiko ga abin su.

Lafiya Jari: Amfani 4 na riɗi ga lafiyar dan Adam
Lafiya Jari: Amfani 4 na riɗi ga lafiyar dan Adam

Riɗi ya kunshi sirraka daban-daban wanda a yau Legit.ng ta kawo muke jerin fannonin lafiya hudu da riɗ ke magancewa.

1. Sunadarin phytosterols dake kunshe a cikin riɗi ya kan taimaka wajen rage daskararren maiko (Cholesterol) na jikin dan Adam.

KARANTA KUMA: Masu yiwa Kasa hidima 21 sun fuskanci hukunci a jihar Kano

2. Bayar da kariya ga lafiyar zuciya sakamakon sunadarin lignan daka cikin riɗi.

3. Maikon cikin riɗi yana daidaita hawan jini a jikin dan Adam.

4. Sunadaran enterolactone da enterodiol su na taimakawa wajen hana kamuwa da cutar daji, musamman ta mama na mata.

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng