Ibrahim Tofa
Tsohon Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Ike Ekweremadu ya koma Kotun Majistare na kasar Burtaniya domin ci gaba da shari’ar sa. Rahoton Channels Tv
A Yau Alhamis ne Firaministan Birtaniya Mista, Boris Johnson zai sauka daga mukamin shugabancin jam’iyyar ta Conservatives. Rahoton BBC HAUSA Mista Johnson
Jihar Akwa Ibom - Wasu ‘yan bindiga da ake zargin ’yan fashi ne sun kai hari a wani masauki da wasu masu yi wa kasa hidima (NYSC) ke zaune a jihar Akwa Ibom.
Abuja - Rahoton da ya fito na cewa dakataccen mataimakin kwamshinan yansanda, Abba Kyari ya gudu daga gida kaso na Kuje a daren ranar Talata karya ne kamar yad.
Abuja : Wani dan kare hakkin bil’adama, Femi Falana, ya yi kira da a sake duba tsarin tsaron Najeriya bayan harin da yan bindiga suka kaiwa gidan yarin Kuje
Jihar Katsina - Gamayyar kungiyoyin kare hakkin dan Adam a katsina sun yi kira ga gwamnatin tarayya ta musu bayyani akan makudan kudaden da aka kashewa a harka.
Jihar Anambara - Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Labour, Peter Obi, ya ce a halin yanzu Najeriya na cikin rudani kuma tana bukatar kwararru irinsa domin.
Jihar Legas- Kamafanin Simitin Dangote ta ce akalla mutane ashirin da biyar za su iya zama miloniya a cikin wata daya a wata gasar talla da ta ware Naira bili.
inin Abuja - Hukumar Kula da Gidan Yari ta Najeriya (NCoS), ana Laraba, ta ce zaman lafiya ya dawo a gidan kaso dake Kuje bayan wani hari da wasu ‘yan bindiga.
Ibrahim Tofa
Samu kari