Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Accord Party, Farfesa Christopher Imumolen, ya ce ya ki shiga APC da PDP ne saboda 'gazawarsu' na shekaru a kasar. Ya ce
Rundunar yan sandan Najeriya reshen Jihar Jigawa ta tabbatar da rasuwar jinjiri dan wata bakwai da mata hudu a hatsarin kwale-kwale a karamar hukumar Guri. Mai
An yi karar wasu mawakan gambara na arewa da masu fada a ji a TikTok a babban kotun shari'a da ke Bichi, Kano kan aikata abubuwan 'gurbata tarbiyya'. Duk da cew
A yayin da babban zaben 2023 ke karatowa, kungiyar dattawan Neja Delta, PANDEF, tace akwai yiwuwar Najeriya za ta fuskanci matsaloli idan mulki ya tsaya a arewa
Masu ruwa da tsakin na jam'iyyar APC sun shawarci jam'iyyar ta maye gurbin Shettima kafin ranar Talata, 20 ga watan Satumba, lokacin da INEC za ta fitar da jeri
Yan bindiga a kan babura sun sake basarake a karamar hukumar Wase ta Jihar Plateau, Mai Martaba Dauda Mohammed Suleiman. Mazauna garin sun ce an sace basaraken
An yi babban dirama a Target Outlet a Las Vegas bayan wata mata ta shiga wurin ta bukaci masoyinta ya yarda a daura musu aure nan take. Matar tana sanye da tufa
Gwamna Nyesom Wike na Jihar Rivers ya ce babu wani dan siyasa da zai iya siyasansa game da babban zaben shekarar 2023, yana mai cewa baya son wani mukami a gwam
Hankula sun tashi bayan wani karamin gada tsallakawa da kafa ya rufta a lokacin bikin kaddamar da shi a Jamhuriyar Demokradiyya ta Congo, (DRC). Yan siyasa na A
Aminu Ibrahim
Samu kari