Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Mai dakin shugaban kasa, Hajia Aisha Muhammadu Buhari, ta bawa yan Najeriya hakuri kan rashin tsaro da tsadar rayuwa da ya jefa yan kasar cikin rayuwar kunci a
Kakakin Majalisar Jihar Nasarawa, Alhaji Ibrahim Balarabe Abdullahi, ya yi bayanin yadda yan ta'addan Darul-Salam suka saka shi zubar da hawaye. Abdullahi, wand
A yayin da ake tunkarar babban zaben shekarar 2023, ana ta karo da dirama a jam'iyyun siyasa daban-daban a Najeriya. Cikin abubuwan da suka rika daukan hankulan
Wani dan gwagwarmayar siyasa kuma mai sharhi kan al'amuran da suka shafi al'umma, Dr Kailani Muhammad, ya ce yan Najeriya su duba yiwuwar sake dawo da APC kan m
A wani mataki na Gwamna Charles Soludo na sauya saita jihar Anambra kan turba ta cigaba, an haramta dukkan kungiyoyin masu adaidaita sahu (keke) da bas yin aiki
An yi ta hayaniya a soshiyal midiya a ranar Asabar 24 ga watan Satumba, lokacin da jami'an tsaro suka kama hatsabibin mai garkuwa, wanda ke cikin masu garkuwa d
Jami'an tsaro na hadin gwiwa ta Base 14 Boi a karamar hukumar Bogoro sun kama wani Andrew Godwin da ake zargin likitan bogi ne a Bauchi. An kama wanda ake zargi
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, Peter Obi ya sha alwashin ba zai yi sasanci da yan bindiga ba idan an zabe shi shugaban kasa a babban zaben
Dan kasar Brazil wanda ya auri mata takwas ya magantu kan rayuwa aurensa, yana mai cewa wasu cikin matansa sun ce ba su son ya yi tumbi. Arthur O Urso ya yi sun
Aminu Ibrahim
Samu kari