Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Wani mutum mai shekara 45, mai suna Habibu Mu'azu, ya fada cikin rijiya ya rasu a Yan Dutse, karamar hukumar Bichi a Jihar Kano. Hakan na cikin wata sanarwa ne
Sanata Kalu ya sanar da shigarsa TikTok a shafinsa na Facebook a ranar Juma'a, 28 ga watan Oktoba, yana mai cewa ya yi hakan ne don karfafa zumuntar da ke tsaka
An shiga firgici a ranar Juma'a, 28 ga watan Oktoba, kusa da Dalaba Street, Wuse Zone 5, Abuja, inda Ma'aikatar Shari'a ta ke, saboda kama wuta da wata motar ki
Dan takarar jam'iyyar PDP na mazabar Ideato a Jihar Imo, Ikenga Ugochinyere, a ranar Juma'a, ya ragargaji Shugaba Muhammadu Buhari, biyo bayan cigaba da tsare s
Bayan bada gidansa a matsayin ofishin yakin neman zaben Tinubu/Shettima, tsohon shugaban jam'iyyar APC a jihar Enugu, Dr Ben Nwoye, ya dauki wani mataki don
Sojojin Amurka ba su cikin wadanda suka kai samame a rukunin gidaje na Trademore da ke Lugbe, babban birnin tarayya, Abuja, in ji wani mazaunin unguwar. Mazauni
Tsohon ministan harkokin Neja Delta, Sanata Godswill Akpabio ya yi alkawarin tattaro kan masu zabe a Akwa Ibom da wasu wuraren don ganin nasarar dan takarar shu
Elon Musk, biloniya kuma wanda ya kafa kamfanin Tesla Inc., ya sallami manyan shugabannin Twitter. Hakan na zuwa ne kasa da kwana guda bayan ya kammala cinikin
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya bada Naira miliyan 20 ga cocin katolika da ke jihar Benue. Rabara
Aminu Ibrahim
Samu kari