Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Gwamna Adeleke na jihar Osun ya magantu kan hukuncin kotun zabe da ta bawa Adegboyega Oyetola nasara yana mai cewa ba a ayi adalci ba kuma zai daukaka kara
Wasu da ake kyautata zaton yan ta'adda ne sun kashe fitaccen malamin addinin kirista a jihar Adamawa, Jerry Hinjari. Yan sandan Adamawa sun tabbatar da kisar.
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP ya kai ziyarar ban mamaki kudancin jihar Borno. Hotuna da bidiyo da suka fito sun nuna tarbar da aka masa.
Rabaran Jude Arogudale, limamin katolika ya shawarci yan Najeriya su kauracewa zaben duk wani dan takara mai tabon laifi . Ya bayyana hakan ne yayin huduba.
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP ya bayyana cewa idan aka zabe shi shugaban kasa zai yi amfani da man da aka gano a Bauchi don inganta jihar
Naja'atu Mohammed, tsohuwar hadimar Asiwaju Bola Tinubu wacce ta fita daga APC a baya-bayan ta bayyana cewa ta zabi Atiku kan Obi ne don yafi shi karbuwa a kasa
Babban faston cocin Deeper Life Bible Church, Fasto Williams Kumuyi, ya shawarci kiristoci a Najeriya su tashi su yi aiki bayan sunyi addu'a gabanin zaben 2023.
Gwamna Masari na Jihar Katsina ya bawa ma'aikatan jiharsa hutun kwanaki biyu saboda ziyarar Shugaba Muhammadu Buhari zuwa jihar domin su samu damar tarbarsa.
Fadar Shugaban kasa ta bakin kakakin Shugaban kasa Garba Shehu tayi martani ga dattijon kasa Tanko Yakasai kan maganar da yayi game goyon bayan Buhari ga Tinubu
Aminu Ibrahim
Samu kari