Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Wasu da ake zargin yan daba ne sun hallaka jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, Oyibo Nwani, yayin da suka bindige shi a kokarin satar akwatin zabe.
Muhammad Yushau, baturen zabe na karamar hukumar Kura, Kano ya yanke jiki ya fadi a yayin shiga hedkwatar INEC yayinda ya taho gabatar da sakamako a daren jiya
Dan takarar jam'iyyar New Nigeria Peoples Congress, NNPP, Abba Kabir Yusuf, shine zababben gwamnan jihar Kano, ya yi nasarar kada Nasiru Gawuna na jam'iyyar APC
Isyaku Ali Danja, dan majalisar tarayya na jihar Kano mai wakiltar Gezawa kan zarginsa da jagorantar yan daban siyasa su tafi su kona ofishin hukumar zabe, INEC
Abba Kabir-Yusuf, dan takarar gwamna na jamiyyar NNPP mai kayan marmari haifafan dan garin Gaya ne a karamar hukumar Gaya ta Kano kuma tsohon kwamishinan ayyuka
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC tana shirin fara sakin sakamakon zabukan kananan hukumomi 44 na jihar Kano bayan yin zaben a jiya Asabar 18 ga watan Maris.
Sanata Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na NNPP a zaben 2023, da Buba Galadima, jigon jamiyyar NNPP a Kano sun dira ofishin INEC yayin da ake jiran sakamako
A ranar 18 ga watan Maris ne aka yi zabukan gwamna a wasu jihohin Najeriya. A wanna shafin za mu rika kawo sakamako daga gunduma da kananan hukumomin Kwara.
Rikici ya barke tsakanin wakilan jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, da na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, a Ogun a cibiyar tattara kuri'un zabe
Aminu Ibrahim
Samu kari