Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue yace ya kafa kwamiti na musamman da zata kula da mika mulki ga sabuwar gwamnatin jam'iyyar APC a ranar 29 ga watan Mayun 2023
Wasu masu garkuwa sun sace mutane uku a hare-hare daban-daban da suka kai a karamar hukumar Asa na jihar Kwara. Rudunar yan sanda ta tabbatar da afkuwar lamarin
Gwamnan Ribas Nyesom Wike ya ba wa kafar watsa labarai ta Daar Communication mai AIT/Ray Power FM awa 48 su tattara kayansu su bar ginin da suke ciki a Fatawal
Abba Kabir Yusuf, zababben gwamnan jihar Kano ya umurci mutanen da ke tattaki a kasa zuwa Kano don taya shi murnar cin zabe su dakata, su yi masa addu'a kawai
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta yi watsi da sakamakon zabukan gwamna na jihohin Abia da Enugu bisa cewa akwai wasu kura-kurai da ta gano kuma za ta duba.
Buhari ya yi bayanin yadda ya dakile siyan kuri'u yayin zaben shugaban kasa da ta gabata a watan Fabrairu.. Ya furta haka yayin zantawa da jakadiyar Amurka
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ya kosa ya bar gidan gwamnati bayan cikar wa'adinsa a watan Mayun 2023. Ya taba furta hakan a wasu lokuta a baya.
A halin yanzu Najeriya itace kasa ta 95 a jerin kasashen duniya mafi farin ciki a duniya, hakan ya banbanta da matsayinta na shekarar 2021 lokacin da take na 59
Chukwuemeka Ohaneamere wanda aka fi sani da Odumeje ko Indaboski ya sanar da cewa ya kusa bankwana da duniya, yace ya cika aikin da Ubangiji ya kawo shi duniya
Aminu Ibrahim
Samu kari