Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Kungiyar ASUU, reshen Jami'ar ATBU ta Bauchi ta soki nadin da aka yi wa Ministan Sadarwa da tattalin arzikin zamani, Isa Pantami a matsayin Farfesa na harkar ts
Jami'an yan sandan Nigeria sun kama 'yan sandan bogi su 14 da suka kai hari gidan Mai Shari'a Mary Odili a ranar 29 ga watan Oktoba, Daily Trust ta ruwaito. Jam
Hukumar Hisbah ta jihar ta kama mutane 47 da ake zargin suna aikata rashin da’a ciki har da mata 16 kamar yadda The Nation ta ruwaito. Kwamandan rundunar, Dahir
Jami'in hukumar tsaro ta NSCDC a jihar Cross Rivers ya bindige wani bawan Allah da ake ce yana fitsari a wani wuri da ke kallon ofishin hukumar a Cross Rivers.
Wani daga cikin wadanda suka samu nasarar tsira yayin da ginin bene mai hawa 21 na Ikoyi ya rushe ya bayar da bayani akan yadda lamarin ya auku, bisa ruwayar Pr
‘Yan sanda a jihar Enugu da ke kudu maso gabashin Najeriya, sun kama wani mutum bisa amfani da dansa don yin kudin bisa ruwayar Premium Times. An kuma kama wan
Wata mata ta maka mijin ta gaban kotu don bukatar a raba auren su sakamakon yadda rikici da tashin hankali ke aukuwa tsakanin su. Ta bayyana gaban Alkali Munzal
Pelumi Adewole, malami a jami’ar jihar Kwara ya gurfana a gaban wata kotun majistare da ke zama a Ilorin, jihar Kwara bisa zarginsa da yunkurin kwanciya da wat
Alkali ya yanke wa wani Abdulsalam Adinoyi, wanda ya amsa cewa shi dan Boko Haram ne hukuncin kisa ta hanyar rataya. Jaridar Premium Times ta ruwaito cewa lamar
Aminu Ibrahim
Samu kari