Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Kungiyar dalibai ta Nigeria, NANS ta yi barazanar rufe kasar nan matsawar gwamnatin tarayya ta tabbatar da sabon farashin man fetur, The Nation ta ruwaito.
Gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru ya yi barazanar sake dawo da dokar takaita zirga-zirga domin dakile yaduwar cutar COVID-19 a jiharsa sakamakon jan kafa d
'Yan bindiga sun afka garin Yan Buki da ke karamar hukumar Zurmi inda suka hallaka a kalla mutane bakwai sannan suka fattatki mutane daga garin. Sun kai wannan
Jami'an Hukumar Hisbah ta Jihar Kano sun kama wasu matasa suna zaune suna buga wasan katin Whot inda ta kwace katin ta maye musu gurbinsa da Al-Kur'ani mai girm
Mahukunta a kasar Korea ta Arewa sun yanke wa wani mutum hukuncin kisa saboda shigar da fim din 'Squid Game' kasar ya kuma raba wa dalibai na makarantun sakanda
Hukumar kula d jin dadin yan sandan Nigeria, PSC, ta rundunar 'yan sandan Najeriya za ta bawa jami'an ta horaswa a gida ba su sun fita kasar waje ba, Daily Trus
Hukumar tsaro da jihar Ondo da ake fi sani da Amoketun Corp, ta ceto Fulani makiyaya biyu da 'yan uwansu makiyaya suka yi garkuwa da su, The Punch ta ruwaito.
Wani jami'in dan sanda mai shekaru 45 ya yi karar matarsa a kotu kan zargin ta da cin amanarsa da samari idan ya ce tana fada musu cewa ba ta da aure duk da cew
Shugaba Muhammadu Buhari ya umarci shugabannin tsaron kasar nan da su kawo karshen ta’addancin da ke faruwa a kasa musamman a hanyar Abuja zuwa Kaduna inda a kw
Aminu Ibrahim
Samu kari