Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Gwamna Babagana Zulum na Jihar Borno ya ce baya sa ran neman wata mukamin siyasa a shekarar 2023. Akwai rade-radin cewa gwamnan yana neman yin takarar kujerar m
Mai tsawatarwa a Majalisar Dattawa, Orji Uzor Kalu, ya ce duk da a shirye ya ke da ya yi kamfen kuma zai iya shugabantar kasar nan, amma bai matse ya ke ba a ya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dira a Jihar Kaduna domin ziyarar aiki na kwana biyu a Jihar, Daily Trust ta ruwaito. Ana sa ran zai kaddamar da wasu ayyuka d
Tsohon gwamnan Jihar Ekiti, Ayodele Fayose, ya ce babbar jam’iyyar adawa ta PDP ce zata samar da shugaban kasa mai zuwa, The Punch ta ruwaito. Ya fadi hakan ne
Gwamnan Jihar Cross River, Ben Ayade ya ce, zai fito takarar shugabancin kasa a shekarar 2023 idan jam'iyyarsa ta All Progressives Congress, APC, ta tsayar da s
Fitaccen basaraken kasar Iwo, Oba Abdulrosheed Adewale Akanbi ya bukaci Gwamnatin Tarayya ta yanke wa duk wani mai safarar miyagun kwayoyi, matsafi ko dan ta’ad
Babban dan tsohon shugaban mulkin soja na Najeriya, marigayi Janar Sani Abacha, Mohammed, ya ziyarci Sanata Orji Uzor Kalu, a ranar Lahadi, 16 ga watan Janairu.
Gwamna Bello Matawalle na Jihar Zamfara ya kara nada sabbin masu rike da mukaman siyasa a jihar don taimakawa wurin gudanar da ayyukan gwamnati, The Nation ta r
Tsohon gwamnan Jihar Ogun Aremo Olusegun Osoba a ranar Laraba ya bayyana yadda aka yi masa murdiyar zabe lokacin da ya tsaya takarar gwamna a 2003, Daily Trust.
Aminu Ibrahim
Samu kari