Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Ƙasa da awa 24 bayan kashe mutane 11 a Kurmin Masara a masarautar Atyap, Ƙaramar Hukumar Zangon Karar, Jihar Kaduna, yan bindiga sun sake kai hari Kurmin Masara
Tsohon shugaban kasa Obasanjo ya yi alawadai akan kona gonarsa da wasu batagari suka yi a garin Howe da ke Karamar Hukumar Gwer ta Kudu a Jihar Binuwai a kwanak
Farfesa Babagana Umara Zulum, Gwamnan Jihar Borno ya yi alkawarin yin iyakar iyawarsa wurin mayar sa jarabawar NECO dole ga makarantun jiharsa, Daily Trust ta r
Yan sanda a Jihar Katsina sun yi nasarar cafke wani boka Abdullahi Bello mai shekaru 50 da ke yi wa yan bindiga asiri da addu'o'i na samun sa'a idan za su hari.
Wasu da ake kyautata zaton yan daban siyasa ne sun cinna wuta a ofisoshin jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, a Jihar Gombe cikin dare, an yi asarar kaya.
Wasu ‘yan daba sun kai farmaki cocin Holy Trinity da ke lamba 2 a Oba Adeyemi Oyekan Avenue a cikin garin Ikoyi da ke Jihar Legas, Vanguard ta ruwaito. Faston d
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce ya yi farin cikin sanin cewa kusoshin Najeriya sun gane cewa canja kasar nan aikin kowa ne, Kamar yadda kakakin shugaban kasa, Fe
Babagana Zulum, gwamnan Jihar Borno ya kai ziyarar jaje Jihar Zamfara inda ya bada tallafin naira miliyan 20 ga mutanen da hare-haren yan bindiga ya shafa a jih
Yan sanda a JIhar Katsina, a ranar Litinin sun yi holen wani Aliyu Abdullahi mai shekaru 22, mazaunin Kasuwar Mata Street a Karamar Hukumar Funtua saboda damfar
Aminu Ibrahim
Samu kari