Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Shugaban Amurka, Joe Biden, a ranar Laraba, 3 ga watan Fabrairu, ya tabbatar da kashe shugaban Islamic State leader, ISIS, Ibrahim al-Hashimi al-Qurayshi, a wan
Wani dan acaba yana hannun jami’an tsaro bayan ya halaka abokin sana’arsa a wani wurin cin abinci da ke Jihar Abia. Lamarin ya auku ne a layin Uzompka da ke ang
Wasu gungun mutane sun amsa cewa suna da hannu cikin sace mutane da aka yi a baya-bayan nan a babban titin Legas zuwa Ibadan wacce ta yi sanadin mutuwar wani mu
Shugaba Muhammadu Buhari ya bukaci a dauki matakan gaggawa game da yawan haihuwa da ake yi a Najeriya ta hanyar fadada shirin samar da hanyoyin bada tazarar hai
Wani malamin addinin Kirista a Najeriya, Father Oluoma Chinenye John, ya yi tsokaci mai daukan hankali game da shan giya da yasa yan Najeriya da dama suka fara
Wani mutum da aka kama saboda laifin satar littafin Baibul mai tsarki har guda biyu ya bada uzuri mai ban mamaki bayan ya amsa laifin da ake tuhumarsa da aikata
wamnatin Jihar Yobe ta ce hare-haren yan ta'addar kungiyar Boko Haram ya yi sanadin mutuwar dalibai 167 da malamai uku a jihar kamar yadda Daily Trust ta ruwait
Hankula sun tashi a fadar Shehun Borno da ke Maiduguri bayan wani dan sanda, Donatus Vonkong ya harbe sojan da ke aiki da Operation Hadin Kai. Majiyoyi da yawa
Gwamna Dapo Abiodun na Jihar Ogun a ranar Laraba ya ce ‘yan ta’adda sun fara bin sawunsa inda suke farautar ransa duk saboda ya kaddamar da shirin kawo karshen
Aminu Ibrahim
Samu kari