Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya ce shi da niyyar neman wata kujera a babban zaben 2023 amma zai iya canja ra'ayinsa idan Shugaba Muhammadu Buhari ya buka
Jami'an Kwana-kwana suna can suna kokarin gashe wuta da ta kama wani gini mai bena uku a unguwar Mushin a Legas bayan wani tanka dauke da man fetur ta kama da w
Wani mutum mai shekaru 36, mai suna Nuhu Rabiu, a ranar Talata ya rasu a Kano jim kadan bayan an ciro shi daga wata rijiya da ya fada ciki, kamar yadda The Punc
Yan bindiga sun sake kashe jami'an tsaro 19 cikinsu akwai sojoji 13, a jihar Kebbi, a cewar wata majiyar tsaro da mazauna gari a ranar Laraba, rahoton The Punch
Wani Farfesa a Jami'ar Benin, Godspower Ekuobase, ya shiga jerin masu neman takarar shugabancin kasa a karkashin jam'iyyar All Progressives Congress (APC). Farf
Kasar Austria tana yunkurin dakatar da dokar wajabta yin riga-kafin cutar COVID-19 ga manya, inda a ranar Laraba gwamnatin ta bayyana hakan bayan wata daya da k
Gwamna Nasir El-Rufai ya ce mace za ta iya zama gwamnan Jihar Kaduna a 2023 musamman idan aka yi la’akari da yadda mata da dama suke da karfi a jihar, Premium
Wata kungiyar siyasa mai suna Southern Network for Good Governance ta yi magana dangane da tsayawa takarar tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan a zaben 2023
Mutane da dama sun raunana a ranar Litinin da yamma bayan fada ya barke tsakanin ‘yan kasuwa Yarabawa da Hausawa a fitacciyar kasuwar Lafenwa da ke cikin Abeoku
Aminu Ibrahim
Samu kari