Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta yi wa Ladidi Mohammed, shugaban sashin kwato kadarorin gwamnati na ma'aikatar shari'ar tambayoyi kan zargin damfara, The Cabl
Jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ta jaddada cewa ta gamsu da kamun ludayin shugabanta na kasa Iyorchia Ayu, Premium Times ta rahoto. Sakataren watsa lab
Yan bindiga sun sace mutane hudu ciki har da basarake na Iku Quaters, Oniku na IKu, a Ikare Akoko ta Jihar Ondo, Cif Mukaila Bello, Leadership ta rahoto. Tare d
Gwamna Nyesom Wike ya gayyaci jagoran jam'iyyar APC a Jihar Sokoto, Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko, ya zo ya kaddamar da ayyuka a Jihar Rivers a ranar 9 ga wa
Gwamnan Plateau kuma shugaban kungiyar yakin neman zaben Tinubu/Shettima, Simon Lalong, ya bukaci yan Najeriya su dena kawo addini cikin siyasa su rungumi hadin
Lauya kuma mai sharhi kan harkokin yau da kullum, Daniel Bwala, ya ce rashawa tafi yawa a gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari fiye da shekaru 16 na gwamnatin PDP
Mataimakin shugaban kwamitin kwastam, Sanata Francis Fadahunsi ya ce takwarorinsa sun cimma matsaya cewa za su cire Ahmad Lawan, idan ya yi yunkurin dakile
Rundunar yan sandan Jihar Kano ta kama wani Isah Musa, mazauna kaunyen Makadi a karamar hukumar Garko kan sace dan makwabcinsa tare da neman a biya N100m kudin
Tsohon mai neman takarar shugabancin kasa na jam'iyyar NNPP, Olufemi Ajadi Oguntayinbo, ya zama ɗan takarar gwamna na jam'iyyar a Jihar Ogun. Daily Trust ta gan
Aminu Ibrahim
Samu kari