Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Sojan da aka daura wa alhakin gudanar da bincike kan kisan marigayi Janar Idris Alkali a shekara ta 2018, ya bayyana yadda aka kashe marigayin a Jihar Filato.
Kwalejin koyon aikin jinya ta jihar Kebbi da ke Birnin Kebbi ta musanta korar dalibarta, Rahama Sa’idu bisa dalilin fitowa a TikTok. Ta ce ta fadi jarrabawa ne
Rundunar tsaron farin kaya (DSS) ta saki tsohon shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa, Abdulrasheed Bawa a daren ranar Laraba, 25 ga watan Oktoba.
Jam’iyyar LP ta nuna karfin gwiwar cewa ita ce za ta yi nasara a hukuncin da kotun koli za ta yanke a ranar Alhamis. Ta yi magana ne ta bakin lauyanta, Kehinde Edun.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya da zaune a Kanada ta ce akwai wasu muhimman abubuwa da take shawartan masu dawowa kasar su riko a tare da su.
Kungiyar kare hakkin Musulmi ta MURIC ta bayyana cewa yawancin wadanda ke mayarwa Sheikh Ahmad Gumi kan Nyesom Wike basu duba zahirin gaskiya ba.
Jami'an rundunar yan sandan jihar Borno sun yi nasarar damke mutum shida da ake zargi da hannu kan kisa diyar dan majalisar dokokin jihar, Fatima Bukar.
Wani dan kabilar Ibo da ke siyar da kosai a Lagas tsawon shekaru 25 ya magantu a kan sana’arsa. A cewar mutumin, ya gina gidaje da kula da yaransa.
Kotun sauraron ayyukan cin zarafi da ke Ikeja, Jihar Legas, ta yanke wa wani likita, Olufemi Olaleye, hukuncin daurin rai da rai kan yi wa yar'uwar matarsa fyade.
Aisha Musa
Samu kari