Aisha Musa
9493 articles published since 09 Agu 2016
9493 articles published since 09 Agu 2016
Kungiyar NLC, ta bukaci shugaban kasa Bola Tinubu da ya mayar da hankalinsa wajen magance tarin matsalolin da suka yi wa Najeriya katutu maimakon caccakar ta.
Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Ismaeel Buba Ahmed, ya yi martani akan sabanin da ya shiga tsakanin Daurawa da gwamnatin jihar.
Wani dandalin binciken gaskiya ya bincika wani ikirari na cewa jami’an hukumar DSS sun kama Aisha Yesufu. Yesufu ta kasance mai rajin kare hakkin ‘dan adam.
Zuciyar wani mutumi ya karaya bayan ya gano cewa ba shine uban ‘yarsa ba. Ya yi shirin mayar da ita kasar Amurka ne lokacin da ya gano gaskiya a kanta.
Shahararren jarumin fina-finan yarbawa Quadri Oyebanji wanda aka fi sani da Sisi Quadri saboda kwaikwayon mata ya kwanta dama bayan ya yi fama da rashin lafiya.
Mambobin majalisar dokokin jihar Zamfara da aka dakatar sun nemi Shugaban kasa Bola Tinubu da majalisar tarayya da su tsoma baki a rikicin da ya dabaibaye zauren.
Mambobin Kungiyar Manyan Ma’aikatan Jami’o’in Najeriya (SSANU) da Kungiyar Ma’aikatan da Basa Koyarwa (NASU) sun yi barazanar tsunduma yajin aikin.
Fursunoni a gidan gyara halin Jos, babban birnin jihar Filayo, sun nuna turjiya. Sun gudanar da zanga-zanga yayin da ake fama da tsadar rayuwa a Najeriya.
Jami’an tsaro sun tarwatsa wasu matasan unguwar Gonin Gora da ke Karamar Hukumar Chikun da suka fito zanga-zanga a babban titin Kaduna zuwa Abuja.
Aisha Musa
Samu kari