Aisha Musa
9493 articles published since 09 Agu 2016
9493 articles published since 09 Agu 2016
Ministar harkokin mata, Uju Kennedy-Ohaneye, ta shawarci mata akan su wanzar da zaman lafiya a gidajensu, ko da a lokacin da fada ya kaure tsakaninsu da mazajensu.
Yayin da ake fama da tsadar rayuwa da na kayan abinci, mutane a babban birnin tarayya Abuja sun hakura da cin nama inda suka koma siyan awara suna daurawa a abinci.
‘Yan Najeriya sun yi martani yayin da Sanata Dino Melaye ya saki satifiket din tsira daga hannun Tinubu, yayin da yake martani ga halin da ake ciki a kasar.
An tsaurara matakan tsaro kewaye da gidan Pa Reuben Fasoranti, shugaban kungiyar Afenifere a ranar Laraba, yayin da Shugaban kasa Bola Tinubu ya kai masa ziyara.
Hukumar NCC ta sake nanata umarnin ta ga kamfanonin sadarwa da su toshe layukan masu amfani da wayar tarho da ba su hada da NIN ba daga ranar Laraba, 28 ga Fabrairu.
Jami'an 'yan sanda a jihar Abia sun kama wani tsoho mai shekaru 70, Marcel Udeh, kan zargin kashe 'dansa saboda ya cinye abincin da ya rage masa a tukunya.
Bayan shafe tsawon shekaru 13 a banki, wata mata ta ajiye aikinta sannan ta koma ga noma. Ta mayar da gidanta wajen kiwon kifi da kaji kuma tana samu sosai.
Wata amarya ta cika da bakin ciki yayin da ta samu labarin mai hoton da ta fi son aikinsa ba zai samu zuwa daukar hotunan bikinta ba. Mai hoton ya turo wani daban.
Kungiyar Kwadago ta Najeriya ta sanar da dakatar da zanga-zangar kwanaki biyu a fadin kasar wadda ta fara a ranar Talata. An bayyana babban dalilin dakatarwar.
Aisha Musa
Samu kari