Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Clement Itoro, direban motar haya da yan sanda suka kama bisa zargin kashe dan jaridar Vanguard, Tordue Salem, ya bayyana cewa ya zata marigayin dan fashi ne.
A ranar Juma'a, 12 ga watan Nuwamba, rundunar sojojin Najeriya ta yi wa wasu manjo janar 10 da Birgediya Janar biyu ritaya a wani taro da aka gudanar a Kaduna.
Jami’an tsaron kasar Yarbawa wanda aka fi sani da Amotekun sun kama wani da ake zargin mai garkuwa da mutane ne, Labram Ibrahim yana karyan hauka a jihar Ondo.
Gwamnatin tarayya karkashin shugaba Muhammadu Buhari ta sanar da batun kara kudin mitar wutar lantarki masu layi daya da uku daga ranar 15 ga watan Nuwamba.
Jama'a sun tofa albarkacin bakunan bayan bayyanar bidiyon wani mutum da sojoji suka hukunta sakamakon karya dokar tuki da ya yi a yankin Apo da ke birnin Abuja.
Rahoton yan sanda ya nuna cewa wani direban mota ne ya kashe dan jaridar Vanguard, Tordue Henry Salem, wanda aka tsinci gawarsa a ranar Alhamis, 11 ga Nuwamba.
Rundunar yan sandan jihar Neja ta ce jami'anta sun bindige wani da ake zaton mai garkuwa da mutane ne wanda ya nemi guduwa a karamar hukumar Bosso da ke jihar.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC), ta gabatar da takardar shaidar lashe zabe ga zababben gwamnan na jihar Anambra, Farfesa Charles Chukwuma Soludo.
Bayan nasarar da APGA ta samu a Anambra, rahotanni sun nuna cewa masu takarar gwamna bakwai daga APC da PDP sun nuna sha’awarsu ta komawa jam’iyyar a jihar Imo.
Aisha Musa
Samu kari