Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Yan sanda sun damke wani matashi mai suna Haliru Aliyu, mai shekaru 32 bayan ya yi garkuwa da kansa sannan ya nemi N500,000 a matsayin kudin fansa daga yayarsa.
Hukumar yan sandan Najeriya ta fitar da sunayen wadanda suka yi nasarar samun aiki, ranaku, wurare da kuma abubuwan bukata domin horar da sabbin daukar na 2020.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, tsohon gwamnan Kano ya bayyana cewa har yau bai kai ga yanke shawara kan yiwuwar tsayawarsa takarar shugaban kasa a zaben 2023 ba.
Raymond Dokpesi ya bayyana cewa m asu ruwa da tsaki na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihohi 24 sun lamuncewa Atiku Abubakar ya zama shugaban kasa.
Ma'aikatan tarayya sun shiga tashin hankali yayin da gwamnatin tarayyar ta bayyana shirinta na rage yawan ma'aikatanta. Sai dai akwai tanadi da aka yi masu.
Shehu Sani ya bayyana cewa zai magance rashin tsaro da hada kan al'umman arewaci da kudancinn idan har yayi nasarar zama gwamnan jihar a zaben 2023 mai zuwa.
Tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha, ya zargi magajinsa, Gwamna Hope Uzodinma da kulla-kulla don hana shi takarar kujerar shugaban kasa a zaben 2023.
Kwamishinan labaran jihar Zamfara, Ibrahim Dosara, ya sanar a Gusau cewa nan ba da jimawa ba ake sa ran bude kasuwannin Dansadau, Maradun, Bungudu da Maru.
Kamar yadda sashe na 59 (2) na dokar masana’antar mai ta 2021 ta bashi dama, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada hukumar gudanarwar kamfanin mai na kasa.
Aisha Musa
Samu kari