Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Sanata mai wakiltan yankin Adamawa ta arewa, Ishaku Abbo, ya yi murabus daga kungiyar kamfen din dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu.
Kungiyar dattawan arewa ta yi martani a kan zabar Musulmi da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu, ya yi domin ya zama abokin takararsa.
Shugaban CAN a Borno, Bishop Mohammed Naga, ya goyi bayan tsohon gwamnan jihar, Sanata Kashim Shettima da matsayin dan takarar mataimakin shugaban kasa na APC.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Kwankwaso, ya nuna gamsuwa da zabin Kashim Shettima a matsayin abokin takarar Asiwaju Bola Tinubu.
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa bai sanar da tsohon gwamnan jihar Borno, Sanata Kashim Shettima, cewa shine ainahin abokin takararsa a zaben 2023 ba.
Karamin ministan ilimi, Goodluck Opiah, ya bayar da tabbacin cewa gwamnatin Shugaban kasa Buhari na kokarin kawo karshen yajin aikin ASUU nan bada jimawa ba.
Alhaji Ibrahim Masari ya janye daga matsayin abokin takarar Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress(APC).
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives (APC) a zaben 2023, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana Kashim Shettima a matsayin abokin takararsa.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Ahmed Tinubu, ya shiga ganawar sirri tare da Shugaba Buhari da Masari a Daura.
Aisha Musa
Samu kari