Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Jami'an rundunar yan sandan Najeriya reshen jihar Ribas sun kama mutane 12 da ake zargin suna da hannu a harin da aka kaiwa wasu magoya bayan Atiku Abubakar.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya koka kan yadda wasu ke kokarin bata masa suna ta hanyar zarginsa da boye biliyoyi a Abuja. Ya aika wasika ga EFCC.
Wasu yan bindiga sun kai mummunan hari garin Kaffinkoro da ke karamar hukumar Paiko a Neja inda suka budewa jama'a wuta, sun halaka mutum biyu da raunata wasu.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta reshen Katsina ta samu sabon kwamishinan zabe, Farfesa Yahaya Ibrahim Makarfi watanni uku bayan karewar wa'adin Zarewa.
Wasu da ake zaton yan baranda ne sun cinnawa ofishin hukumar INEC a jihar Ogun wuta bayan sun jika biredi a man fetur suka dungi jefawa lungu da sakon cibiyar.
Kasar Najeriya ta yi fama da ambaliyar ruwa a bana lamarin da ya jefa mutane da dama cikin tasku musamman ma manoma wadanda suka yi asarar albarkatun gonarsu.
Gwamna Nyesom Wike ya jadadda cewa shi da yan kanzaginsa adalci kawai suke bukata daga shugabancin jam’iyyar PDP da yin abun da ya kamata gabannin zaben 2023.
Wata babbar kotun tarayya a Abuja ta yi watsi da zaben fidda dan takarar gwamna na jam’iyyar LP jihar Enugu, ta yi umurnin sake sabon zabe cikin kwanaki 14.
Al'ummar jihar Neja za su fito don sauke hakki da kada kuri'u yayin da za a gudanar da zaben kananan hukumomi a fadin jihar a ranar Alhamis, 10 ga watan Nuwamba
Aisha Musa
Samu kari