Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Rahotanni sun kawo cewa a yau Laraba, 30 ga watan Nuwamba ake sa ran za a gurfanar da dalibin nan da ake zargi da cin mutuncin Aisha Buhari, Aminu Adamu a kotu.
Kotun majistare ta yankewa Aminu Ali, shugaban jam’iyyar All Progressives Congress a gudunmar Yautar ta jihar Kano hukuncin daurin shekaru biyu a gidan yari.
Wata amarya yar Najeriya ta ga gata a ran bikinta bayan yan uwanta maza su bakwai sun nuna mata taraitaya kamar kwai. Sun take mata baya har cikin filin taron.
Wani dan Najeriya ya yi nasarar tara fiye da naira miliyan daya tun bayan da ya daina siyan datan N9k duk sati. Bidiyon fasa asusun ya birge mutane da dama.
An kama tsohon karamin ministan labarai, Ikrah Bilbis tare da wasu mutane kan zargin farfasa kayayyaki mallakin jam’iyyar All Progressives Congress mai mulki.
Budurwa yar Najeriya ta saka mutane yamutsa gashin baki a yanar gizo bayan ta baje kolin saurayinta wanda ke sana’ar soya kosan siyarwa. Ta ce ya fi yan yahoo.
Al’ummar yankin Danmusa da ke jihar Katsina sun shiga unguwannin don zanga-zanga a kan harin yan bindiga da yayi sanadiyar mutuwar mahaifiyar DPO da kaninsa
Matashiyar budurwa ta burge mutane da dama a soshiyal midiya saboda yadda ta kame kanta tare da kama sana’a. Dalibar tana Tuya kosai ne domin kula da bukatunta.
Manoman kwai sun fara shiga mawuyacin hali saboda yadda farashin abincin kaji ke kara yin sama. Wasu da dama sun fara tunanin janyewa daga harkar gaba daya.
Aisha Musa
Samu kari