Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Rundunar yan sandan Najeriya ta ja hankalin jam'iyyun siyasa, yan takara a kan sun wayar da kan mabiyansu game da bin dokokin zabe da guje ma aikata laifuka.
Rigingimun dake faruwa a babbar jam'iyyar adawa na ci gaba da ta'azzara yayin da Wike da Ortom suka haɗu da Atiku a filin jirgin Makurdi, yan G5 ba su jira ba.
Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC a zabe mai zuwa ya dauki alkawarin kawo karshen yan bindiga a Birnin Gwari da arewa baki daya.
Dakarun sojoji a ranar Litinin, 12 ga watan Disamba sun fatattaki al’ummar yankin Obeagu a karamar hukumar Ishielu ta jihar Ebonyi, inda suka kona wasu gidaje.
Kungiyoyi da shugabannin addinin kiristanci sun gudanar da taron addu'a na musamman a garin Ibadan, babban birnin jihar Oyo don nasarar Bola Tinubu a 2023.
'Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya sha alwashin samar da miliyoyin ayyuka ga matasa da mata a kasar nan idan ya ci zabe.
Hon. Osita Nwankwo, wani fusataccen dan jam’iyyar LP da ya nuna sha’awar tsayawa takarar dan majalisar tarayya a jihar Kano ya nemi a dawo masa N500,000 na fom.
Wani matashin miloniya ya gina hadadden gida kafin ya yi tunanin siyan mota domin a cewarsa mallaka gida shine ya fi muhimmanci bisa ga siyan motar miliyoyi.
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas ya bi sahun manyan masu girke-girke a bikin dafa abinci na jihar Legas na 2022 inda ya dafa hadadden farfesun kifi.
Aisha Musa
Samu kari