Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Hukumar hisbah ta cika hannu da wasu matasa 19 a jihar Kano a yayin da suke kokarin kulla auren jinsi daya. Cikin wadanda aka kama akwai mata 15 da maza hudu.
Rahotanni sun kawo cewa tsohon gwamnan jihar Katsina, Ibrahim Shema da masu yi masa biyayya za su kauracewa gangamin kamfen din Atiku Abubakar da za a yi a yau.
A ranar Lahadi, gwamnan jihar Gombe, Muhammad Inuwa Yahaya ya yi umurnin gaggauta kama wani jami’in DSS da ya harbi matashi a Bojude, karamar hukumar Kwami.
Wasu yan bindiga da ake zaton masu fashi da makami ne sun kai harin bazata kan sojoji a kauyen Mutunji a jihar Zamfara inda suka kashe sojoji da fararen hula.
Efosa Osadebamwen, wani yaro mai shekaru 10 a duniya ya bayyana cewa dan takarar shugaban kasa na Labour Party, Peter Obi zai iya magance matsalolin kasar.
An shiga rudani a coci yayin da ake gab da daura wani aure amma amarya ta tubure tace bata son mijinta. Lamarin ya haddasa cece-kuce a tsakanin mutanen wajen.
Alhaji Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, ya bayyana cewa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bashi tabbacin gudanar da zabe na gaskiyaa.
Kungiyar dattawan Inyamurai mai suna Ohanaeze Ndigbo ta karyata rahoton da ke ikirarin cewa an kashe yan arewa 100 a yankin kudu maso gabas cikin mako daya.
Dakarun rundunar sojojin Najeriya sun kai harin bazata kan mayakan kungiyar ta'addanci na Boko Haram a yankin Mafa da ke Borno. Sun kashe yan ta'adda da dama.
Aisha Musa
Samu kari