Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Kwamishinan 'yan sanda na jihar Borno, Abduu Umar, ya ce mayakan ta'addancinn Boko Haram sun sace mata biyu a kauyen Mairari da ke karamar hukumar Konduga.
Shugaban majalisar dattawaa, Ahmad Lawan, ya jajanta wa abokan aikinsa da suka kasa samun tikitin takara a karkashin jam'iyyun su a zabuksn 2023 masu zuwa.
A ranar Litinin, Bangaren tsarin samar da wutar lantarki ta Najeriya, wani sashi na kamfanin rarrabe wutar lantarki na FG,ya nuna cewa wutar lantarki ta lalace.
Wata kungiyar fusatattun 'yan takara a jam'iyyar APC a zaben fidda gwani na jam'iyyar da aka yi a jihar Yobe suna barazanar maka jam'iyyar a kotu idan ta gaza.
Shugaban majalisar malamai ta Jama'atu Izalatil Bidi'ah Wa Ikamatis sunnah ta Najeriya, Sheikh Muhammad Sani Jingir, duk wani deliget da ya siyarda kuri'unsu.
Masu ruwa da tsakin jam'iyyar APC sunyi kira ga shugabancin jam'iyyar da Kungiyar Progressive Governors da su tsaya neman mataimakin 'dan takarar shugaban kasa.
Hafsoshin soji uku da ke faretin ranar damokaradiyya a ranar Litinin a filin wasa na Eagle Square da ke Abuja sun yanke jiki sun fadi.Ana zaton zafin rana yasa.
Shugaban majalisar dattawan, Ahmad Lawan, na neman yn biyu babu yayin da 'dan takarar kujerar da ya ke kai na APC a Yobe, Bashir Machina, ya ki janye masa.
Wani sabon batu ya bayyana game da tabbacin da mukarraban Buhari suka bai wa 'yan takara a kalla shida a zaben fidda gwanin jam'iyyar APC da aka yi kwanan nan.
Aisha Khalid
Samu kari