Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Gwamnatin tarayya ta bukaci kwararrun ma'aikatan gwamnati da su nemi kujerar akanta janar. Ta shimfida sharuddan da duk mai neman mukamin zai cike kafin nan.
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da cewa ana dab da komawa karatu nan babu dadewa saboda yadda ta mayar da hankali wurin shawokan matsalolin kungiyoyin jami'o'i.
Wata babbar kotun taayya dake Abuja a ranar Laraba ta bada umanin kwace kadarar N90 biliyan na wucin-gadi mallakin Abubakar Dasuki, 'dan tsohon NSA Dasuki.
Hukumar Zabe mai zaman kanta, INEC, ta amince da tsawaita wa'adin rijistar katin zabe da ake yi wanda a baya tace za a gama shi a karshen watan Yunin 2022.
Babban limamin masallacin Juma'a na titin Maiduguri a cikin garin Kaduna, Malam Dahiru Lawal Abubakar, ya rasu yana da shekaru 52 a duniya bayan rashin lafiya.
Mazauna yankin GRA Maiduguri a ranar Talata sun fallasa wani mutum da ake kira da Dabarju kan satar wutar lantarki daga janareton gwamnati da ake amfani da shi.
Shugaban alkalan Najeriya, Ibrahim Muhammad, ya yi martani ga alkalan da suka zargesa da rashawa. Yace kasar ce a daure, shima bai ga jar miyar ba balle ya sha.
An ceto maniyyatan hajjin bana na jihar Sakkwoto bayan sun dauki awanni a hannun 'yan bindigan da suka yi garkuwa dasu a sa'o'in farko na ranar Talatan nan.
Gwamna Abdullah Ganduje na jihar Kano ya amince da nada Baffa Babba Dan-Agundi a matsayin mukaddashin Manajan Daraktan na Hukumar kula da kayyakin siyarwa.
Aisha Khalid
Samu kari