Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Wata mata ta garkame yaranta kanana biyu a cikin daki inda ta shiga makwabta. Sai dai cike da rashin sa’a gobara ta kama tare da lashe rayukan yaran biyu duka.
Bola Ahmed Tinubu, ‘dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar APC, ya dawo daga kasa mai tsarki. Ya ziyarci kasar ne domin yin Umra yayin da zabe ke gabatowa.
Wata mahaifiyar tagwaye a jihar Delta ta koka kan yadda asibitin kudi suka kwace mata jinjirarta daya bayan ta gaza biyan kudin asibiti har N383,500 na wata 1.
Wani matashi ya bayyana abun mamakin da ya faru da shi a jami’ar Nsukka. Ya sanar da cewa ya kwashe shekaru uku a jami’ar amma aka gano babu sunansa a rijista.
Gwamna Samuel Ortom na jihar Binuwai ya roki jami’an tsaro da su dage kada su har kasar nan hannun ‘yan ta’adda. Ya roki jama’a da su basu hadin kai don tsaro.
Wasu masoyan juna sun ba jama’a mamaki bayan da suka bayyana a wurin bikin aurensu da tawagar Keke Napep wacce aka fi sani da adaidaita sahu. Sun birge sosai.
Shahararren hamshakin mai arzikin duniya, Elon Musk, ya tafka asarar $200 biliyan a cikin shekarar 2022 kuma ya kafa tarihin nan a duniya. Ya rasa matsayinsa.
Wani matashi mai suna David ya dauka bindigar abokinsa mai suna Bob wanda jami'in 'dan sanda ne kuma ya harbe shi. Ya tsere da bindigar yayin da Bob ya mutu.
Mai magana da yawun shugaban kasa Muhammadu Buhari, Malam Garba Shehu,ya bayyana cewa za a fara haska fim kan rayuwa da falsafar shugaba Buhari ranar 1 Janairu.
Aisha Khalid
Samu kari